Rikici yabarke tsakanin gwamna ganduje da shugaban kasa
buhari jim kadan bayan furucin da gwanma ganduje yayiwa shugaban kasa buhari
akn cewa yana yi musu zagon kasa ne kuma yanayiwa jam,iyyar apc butulci inda
shugaban.
To annan ne fa shugaban kasar yamayar masa da raddin akan
cewa shi bazai fasa abun da yayi niyya ba kuma magannar chanjin kudi babu gudu
baja da baya
Kuma yakara da cewa duk wanda yasan kudinsa na hallak ne to
yakai kunisa banki.
Amman shin abun tambaya anan shine shin wannan chanjin kudin
zai kawo cigaba anigeria kuwa duba da yadda yan,nigeria suke fama da karancin
sababbun kudi ahannunsu ga kuma layi abannkuna muna fatandai allah yashigewa
talaka ameen yakuma zabaman shuwa gabanni nagari.
Mungode da ziyartar shafinmu..